Cikakken Bidiyon Tsaraicin Hafsa baby Yar TikTok 3:00 Minutes Original video
Cikakken Bidiyon Tsara!cin Hafsa Baby Yar TikTok 3:00 Minutes
Wato wani abun takaici shi ne mutane masu
kamanni irin na masu hankali da tunani Sune
kuma zaka gani kan gaba wurin yayata
LABARIN BIDIYON TSIRAICIN HAFSA BABY YAR TIKTOK KO MA SHI KANSHI BIDIYON
Kaga mutum kamar kamili Aksarin su sun wuce shekara 30.
Wasu ma suna da mata har da ‘ya’ya. Amma basu tunanin cewa a Facebook dinnan akwai malaman su, sirikan Su, yayyen su, kannen su, abokan kannen su da sauran masu yi kallon mutanen kirki.
hafsa baby yar TikTok
Wa babbar barazana ce dake fuskantar
zamanin ‘ya’yan mu masu tasowa.
Saboda galibin matasan iyayen yanzu basu da tarbiyya, kunya balle kuma a samu tunani mai seti.
Bana mance wani karatun Malam Ja’afar Ya ce:
“Manzon Allah SAW yace mutum baya aibanta
dan uwan shi da laifin da shi dan uwan yake
aikatawa face sai Allah ya jarabce shi mai
aibantawar da aikata irin wannan laifin kafin
karshen rayuwar shi”.
Sanannen abu ne cewa Hafsa baby ‘yar Tiktok
cikakkiyar fitsararra ce mara tarbiyya. Shin ku
kuma da kuke fallasa ta me kuka zama kenan?
Me kuke nema a sanadin haka?
Ya kuke tunanin yan uwa da iyayen ta zasu ji? Ya zaku ji in da wata ce a dangin ku ta samu wannan
jarrabawa?
A ce kai baka da wani cinikin da ya wuce ka
fallasa dan uwan ka domin samun likes da
followers?
Anya muna tuna lahirar mu kuwa?
Mu sani cewa ita dai karan adashin lahira ce.
Abin da ka zuba mata shi zaka kwasa gobe
kiyama.
Allah ya shirye mu baki daya kuma ya fishshe
mu sharrin wannan zamani.